Picdeer logo Browse Instagram content with Picdeer

Kano University of Science & Technology Wudil - KUST

Instagram photos and videos at Kano University of Science & Technology Wudil - KUST

MUTUWA DOLE 😭😭 Yayin da ranka yazo Makogoro, awannan lokacin zaka manta da Makusantanka, iyalanka ko 'Ya'yanka, balle Makobta. Awannan lokacin ne 'Dan Adam yakan ji wata irin Qishirwa mai tsanani wacce sai ya gwammaci inama ya bayar da dukkan abinda ya mallaka domin a bashi ruwan da zai kurba koda kurbi guda ne!!.😭 ZAFIN DA BAWA YAKEJI YAYIN FITAR RAI 😭😭😭 Hakika Fitan rai yana da wani irin radadi wanda babu mai saninsa sai dai Mamaci.. Mamaci yayin da ransa ya kusan fita, Muryarsa takan karye, Qarfin jikinsa yakan tafi.. Babu damar Eehu ko kururuwar zafin da yake ji. Domin zafin mutuwa ya riga ya ratsa dukkan sassan jikinsa..😭 "Ba zai samu damar neman taimako ba, ballantana adauke masa zafin radadin da yake ji. Sai yayi fatan wannan nishin da yakeyi ko zai zama dalilun samun rangwame, amma inaa!!.😭 😭😭Idan har akwai ragowar wani Qarfi gareshi shine za'a rika jin wani irin gurnani yana fitowa daga chan cikin Qirjinsa da Makogoronsa yayin da rai yazo fita.. Alhali launin fuskarsa ya chanza saboda tsananin halin da yake ciki 😭 😭😭A wannan lokacin duniya da dukkan abin cikinta zasu zamanto ba komai ba... Ballantana dukiya ko Mulki ko wani gata... 'Dan Adam zai gane cewa ashe shi ba komai bane.. Kuma tun daga sannan zai fara nadamar lokutan rayuwarsa da suka tafi wajen sa'bon Allah😭😭 Zan mutu Zaka mutu Zaki mutu Wlh wata rana za a wayi gari babu mu Wannan duniyar da muke nema Wannan duniyar da muke yiwa ado Wannan duniyar da muke taqama da ita Wlh ba matabbata ba ce Wata rana zamu tattaru a gaban mahaliccin mu domin auna ayyukan mu.. Allah ka gafarta mana ba Dan halin mu ba πŸ˜­πŸ˜­πŸ˜­πŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌ
Etz ijson
mustey09
Self love opens the door of comfort, peace and happiness with the elimination of all other aspect of negativity. #harmless bond #ilovequotes #dailymotivation #inspiration #self growth #true path #goodness #be greater #gratitude #writings #everyday talk #womenwhowrite #positive thoughts #iwrite #wordporn #writersofinstagram #with good words comes greater wisdom
Mrs keBzee
Mrs KeBzee
HML bro
I c you my
Allah ya Kara daukaka hajjaju yakuma kareki daga sharrin mahassada Dan alfarmar ma aiki @maryam___yahya

Loading